Domin kare muhalli da kuma rage gurbacewar robobi, gwamnatin Indiya a kwanan baya ta sanar da cewa, za ta haramta kera, adanawa, shigo da kayayyaki gaba daya, da sayarwa da kuma amfani da kayayyakin robobin da za a iya zubarwa daga ranar 1 ga watan Yuli, yayin da za ta bude wani dandalin bayar da rahoto don saukaka sa ido.Yana...
Kara karantawa